BINCIKEN MAGU: Buhari ya ce duk wanda ya ci buzun tinkiya sai ya yi aman gashi
Kan haka ne Buhari ya ce babu wani wanda ya isa ko ake shakkun hukuntawa a kasar nan, matsawar an ...
Kan haka ne Buhari ya ce babu wani wanda ya isa ko ake shakkun hukuntawa a kasar nan, matsawar an ...
An kiyasta cewa akalla an EFCC ta gurfanar kuna kotu ta hukunta mutanec 1,234 tun daga 2015 zuwa yau.
Mansur Dan-Ali, dan Jihar Zamfara ne, jihar da ta fi kowace afkawa mummunar matsalar tsaro a cikin shekarun nan hudu.
Magu ya yi wannan bayini ne a yayin da ya ke jawabi a kan cin hanci da rashawa a wurin ...
Hukumar Tantance Kwangiloli ta Kasa ce ta shirya taron a ranar Litinin a Abuja.
Duk wanda ya tona asirin masu sayen kuri'a za mu biya shi lada
Shugaban Hukumar Hana Rashawa da Laifukan Zambar Kudade, EFCC, Ibrahim Magu, ya bayyana nasarorin da EFCC ta samu a fannin ...
Ni fa tun da na zo EFCC babu wanda ya taba bincike na.
Dalilin da ya sa ba za mu iya kamo Diezani a cikin sa’o’i 72 ba
Alison-Madueke na zaman gudun jijira tun bayan faduwar jam’iyyar PDP zaben 2015.