Yadda ‘yan sanda suka kama ‘yan ta’adda 11 a jihar Kebbi byAisha Yusufu April 26, 2018 0 " Mun kama 'yan ta'adda 11 dauke da bindigogi biyar, cebur 4, adduna hudu da layuka da dama."