Buhari ya yi takaicin yadda rigingimu suka hana APC barci mai nauyi
Shugaba Muhammdu Buhari ya nuna takaicin yadda rigingimun rashin dalili su ka dabaibaye jam'iyyar APC.