ZAMFARA: An sake garkame wani jigon APC a kurkuku
A jiya din dai sai da magoya bayan sa suka cika harabar kotun da aka kai shi su na zanga-zanga.
A jiya din dai sai da magoya bayan sa suka cika harabar kotun da aka kai shi su na zanga-zanga.
A ranar Litini ne jami'an tsaro suka waske da Danmaliki a bisa zargin tada zaune tsaye a jihar.