Kotu ta hana belin masu adawa da Gwamnan Gombe bayan ta tura su kurkuku a ranar hutu
Kakakin Gwamnan Gombe Abdullahi Misili_ya nesanta Gwamna Yahaya daga kamun da aka yi musu.
Kakakin Gwamnan Gombe Abdullahi Misili_ya nesanta Gwamna Yahaya daga kamun da aka yi musu.
Buhari ya lashe mazabar Dankwambo a Gombe
Darektan kamfen Mohammed Wakil, ne ya karba fom din a madadin Saraki.
A dalilin haka suna umartar sa da ya gaggauta tumbuke wannan fosta ko kuma a tumbuketa da karfin tsiya.
Ya jinjina wa NDLEA da suke gayyato dalibai a lokacin taruka.
Fyade ya zama ruwan dare a jihar Gombe.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya jagoranci wannan zaman da suka yi.