‘Yan bindiga sun kai hari gidan Ibrahim Comassie a Katsina byMohammed Lere October 15, 2017 'Yan bindigan dai sun zo gidan Comassie ne da wajen karfe 8 na dare akan babur.