Yadda jami’an tsaron jirgin Ibom Air suka fidda wani fasinja da karfin tsiya da yayi ikirarin ba za a rantsar da Tinubu shugaban kasa ba
A lokacin da ake kokuwar fidda shi daga jirgin, ya rika kiran sunan magoya bayan dan takarar LP wato Obidients, ...