Sojoji sun kama manyan motocin yaki a jihar Adamawa
Har yanzu dai ba a ce komai akai ba kuma gwamnati bata tuhumi wannan tsohon gwamna ba.
Har yanzu dai ba a ce komai akai ba kuma gwamnati bata tuhumi wannan tsohon gwamna ba.
Wadanda aka rusa din sun kuma shafi har da shugabannin zartaswa na kananan hukumomin jihohin na Ogun da Imo.
Magoya bayan Kashamu na hakikicewa dan takarar su ne INEC ta amince a matsayin dan takarar gwamnan PDP a Ogun.
Ba ni da hannu a jangwangwamar da ta samu Oshimhole
Bayan wadannan gwamnoni, zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya halarci ganawan.
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.