TULIN MAKAMAI: Gwamnoni sun ce wa Amosun ‘kowa ya debo da zafi’, bakin sa
Gwamnoni sun ce wa Amosun ‘kowa ya debo da zafi’, bakin sa
Gwamnoni sun ce wa Amosun ‘kowa ya debo da zafi’, bakin sa
Ya kara da cewa ya yi tunanin adana su a Gidan Gwamnati ne domin aka jami’an tsaro su rika amfani ...
Hedikwatar ’Yan Sanda ta Kasa ta ki yin magana a kan wannan badakalar makamai.
Jam’iyyar bata dauka wannan hukunci ba sai bayan da ta lashe zaben shugaban kasa.
Jam'iyyar APC ta dakatar da gwamna Amosun da Rochas Okorocha daga jam'iyyar
Hasalallu sun rika jifar Buhari a lokacin da ya daga hannun Dapo Abiodun sama.
Akinlade ya fusata ya koma jam’iyyar APM da goyon bayan gwamna Amosun.
Jihohin sun hada da Imo, Ogun, Zamfara da kuma Ondo.
Magoya bayan Kashamu na hakikicewa dan takarar su ne INEC ta amince a matsayin dan takarar gwamnan PDP a Ogun.
Dokar Najeriya ta tanaji hukunci ga wanda duk ya ki zuwa aikin bautar kasa da gangan matsawar dai bai cika ...