KUKAN ’YAN NAJERIYA GA BUHARI: Ka sauka daga mukamin Ministan Fetur kawai
Shekaru biyu da su ka gabata ne Shugaba Buhari ya nada kan sa Ministan Fetur, inda ya nada Ibe Kachukwu ...
Shekaru biyu da su ka gabata ne Shugaba Buhari ya nada kan sa Ministan Fetur, inda ya nada Ibe Kachukwu ...
Kachukwu ya bayyana haka ne a jiya Talata yayin da aka taron nazarin kasafin kudi na 2018, a Abuja.
Ministan ya nuna takaicin fallasa wasikar, ta bakin kakakin yada labaran Ma'aikatar Albarkatun Man Fetur, Idan Alibi.