RA’AYIN PREMIUM TIMES: Hakuri ya kamata IBB ya ba Ƴan Najeriya a maimakon sake ba da labarin 12 ga watan Yuli
Akwai mutanen da suka tashi tsaye domin ƙalubalantar abin da ya faru, amma jami’an tsaro suka riƙa farautarsu.
Akwai mutanen da suka tashi tsaye domin ƙalubalantar abin da ya faru, amma jami’an tsaro suka riƙa farautarsu.
Shugaba Tinubu ya kuma gode wa waɗanda suka samu halartar taron saboda wannan abu ne da ya cancanci kowacce iriyar ...
Babangida ya bayyana haka ne a cikin littafin tarihin rayuwarsa - "A Journey in Service", wanda aka gabatar wa jama'a ...
Lamarin ya tilasta shugaban Babangida a lokacin hakura da mulkin da mika ta ga gwamnatin rikon kwarya, ƙarƙashin Shonekan.
Ku tuna shi ne zaɓen da 'yan Najeriya su ka yi tururuwar fita domin su zaɓi shugabannin su
Tsohon shugaban Kasa Muhammadu ya ce mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ya fi dacewa ya jagoranci Najeriya a 2023.
Binciken ya kuma nuna cewa tun shekara ta 2000 aka kaddamar da shari’a a jihar Neja lokacin mulkin tsohon gwamna, ...
Buhari ya ce gwamnati ba za ta sa ido ta bari a sanadiyyar wannan zanga-zanga na #EndSARS kasa najeriya ta ...
Babangida ya ce shiri ne wanda ba mai dorewa ba. Ya ce tunani ne mai kyau amma fa ba mai ...
Ina rokon Allah ya zaunar da kasar mu Najeriya lafiya, ya taimaki Shugabanin mu, amin.