Gwamnatin Kaduna zata kalubalanci hukunci sakin ‘yan shi’a 91 da kotu tayi
Har yanzu dai Shugaban kungiyar Ibrahim El-Zakzaky da matar sa Zeenat na tsare aa hukumar SSS.
Har yanzu dai Shugaban kungiyar Ibrahim El-Zakzaky da matar sa Zeenat na tsare aa hukumar SSS.
El-Zakzaky da matar sa Zeenata za su tafi asibitin Mandetta ne da ke New Delhi, na kasar Indiya.