Sanata Ubale shittu ya yi mana halacci, Inji mutanen shiyyar Hadejia byAisha Yusufu August 18, 2018 Matasan na kira ne ga sanata Ubale Shittu da ya sauka daga kujerar sanata da yake a kai.