KUDIN MAKAMAI: Kotu za ta fara zaman hukunta Sambo Dasuki da su Bafarawa byAshafa Murnai April 30, 2019 0 Tun bayan kama Dasuki a cikin 2015, har yau ba a sake shi ba, ya na tsare.