KIRANYEN DINO MELAYE: Umarnin kotu mu ke jira –Shugaban INEC
Yanzu dai hukumar zabe na jiran umarnin Babbar Kotun Tarayya ne.
Yanzu dai hukumar zabe na jiran umarnin Babbar Kotun Tarayya ne.
Hukumar INEC ta ce wannan shine karo na biyu da za a turo mata bukatar haka.
Dino Melaye ya firgita, bayan INEC ta sa ranakun yi wa Sanatan kiranye
Hukumar ta ce za ta fara duba takardun da kuma fara aiki akai daga ranar 3 ga watan Yuli.
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, Mahmood Yakubu ya ce zabukkan zasu fi na da kyau.
Majalisar ta karanta wasikar dake kunshe da sunayen a zauren majalisar