2019: INEC na kokarin yi wa mutane miliyan 80 rajista
Ya ce INEC ta kashe akalla naira biliyan 115 zuwa bilyan 120 a zaben 2015 kacal.
Ya ce INEC ta kashe akalla naira biliyan 115 zuwa bilyan 120 a zaben 2015 kacal.
Farfesa Mahmood Yakubu ya bayyana haka ne a cikin wata Tattaunawa Ta Musamman da ya yi kwanan nan da mujallar ...
“Sannan kuma mu na da cikakken yakinin cewa za ku ba mu hadin kai kan wannan aikin tantancewa mai muhimmaci ...
Za mu gyara Najeriya.
Hukumar zabe a shirye take don inganta aiyukkan zabe a kasar nan.
Akwai hukunci mai tsakani ga dan takarar da ya karya doka.
Yakubu ya ce an saka wannan aikin a cikin Kasafin Hukumar na 2018.
Lamido ya kai wa Wike ziyarar tayi ne da tallata kan sa.
Hukumar ta nada kwamitin bincike
“To fatan mu shi ne wannan sabuwar fasaha, Allah ya sa ta yi abin da ake son ganin ta yi, ...