ILMI TILAS: Za a fara kamen damke iyayen da suka ki tura ‘ya’yan su makaranta
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
Hakan inji Buhari, ya zama wajibi kan kowane yaro ya samu ilmin firamare da na sakandare.
“Sannan kuma mu na da cikakken yakinin cewa za ku ba mu hadin kai kan wannan aikin tantancewa mai muhimmaci ...