Hukumar Zakka ta raba naira miliyan 4 ga mabukata a Zamfara
Ya roki wadanda su ka karbi tallafin zakkar da su yi amfani da kudaden ta hanyar da ta dace musu.
Ya roki wadanda su ka karbi tallafin zakkar da su yi amfani da kudaden ta hanyar da ta dace musu.
Dogara ya fadi hakanne da yake ganawa da editocin gidajen jarida a majalisar wakilai.