An bankano wani sansani da ake horas da matasa dabarun yaki a boye a Jihar Taraba
Adamu ya fadi haka ne ranar Alhamis a kauyen Serti dake karamar hukumar Gashaka da yake ganawa da manema labarai.
Adamu ya fadi haka ne ranar Alhamis a kauyen Serti dake karamar hukumar Gashaka da yake ganawa da manema labarai.
An horas da malamai 5,834 a jihar Kaduna
Bego ya kuma ce za a ba su horo kafin su fara aiki.