An gano maganin Kanjamau byAisha Yusufu May 1, 2018 0 Berayen sun warke ta-tas daga cutar kanjamau gaba daya bayan da muka yi amfani da wannan maganin a jikin su.