KORONA: Wuraren holewa da gidajen Casu za su cigaba da zama a garƙame har zuwa wani lokaci – PTF byAisha Yusufu October 16, 2020 0 Sannan tun bullowar cutar an yi wa mutum 567,857 gwajin cutar.