Kotun ta yi wa wanda ya kashe marasa lafiya 85 daurin rai-da-rai byAshafa Murnai June 8, 2019 0 Da farko dai takardar zargin da aka yi masa ta nuna cewa ya kashe marasa lafiya 100.