KANJAMAU A KOGI: Sama da mutum 43,000 na dauke da cutar a jihar – Zakari
Usman ya kuma ce kamata ya yi mutane su kare kansu daga kamuwa da cutar sannan idan har sun kamu ...
Usman ya kuma ce kamata ya yi mutane su kare kansu daga kamuwa da cutar sannan idan har sun kamu ...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce har yanzu dai babu maganin HIV kuma dabarar amfani da CCR5 ba’a riga an ...
A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya, daga karshen shekara ta 2019 mutane miliyan 38 ne ke rayuwa da cutar HIV ...
An tsaida ranar 1 ga Disamba domin tunawa da wadanda suka mutu ko suke fama da kanjamau a duniya.
Sakamakon binciken da suka gudanar ya nuna cewa kasashen dake yankin Kudu da Sahara sun dakatar da siyo magungunan cutar ...
500,000 din da PEPFAR ta amince ta kula da su kari ne kan mutane 700,000 dake samun kula daga kanjamau ...
Ikenna ya ce babban dalili kuwa shine rashin samun izinin sarrafa maganin daga humumomin gwamnati da abin ya rataya a ...
Jami’in UNAIDs Michel Sidibé a nashi tsokacin ya ce hana nuna wa masu dauke da kanjamau wariya hakki ne na ...
Obialor yace a dalilin haka da dama daga cikin wadanda ke fama da cutar dake basu iya samun magani.
Matasa za su taimaka matuka wajen wayar da kan mutane game da cutar Kanjamau