Hotuna: Ganduje ya Kaddamar da dakarun Hisbah 5000
Gwamnan ya yaba da yadda Yan Hisban suke gudanar da aikin su inda yace za'a duba yiyuwar kara musu albashi.
Gwamnan ya yaba da yadda Yan Hisban suke gudanar da aikin su inda yace za'a duba yiyuwar kara musu albashi.
Sai dai dakarun hukumar bata yi nasarar kama masu siyar da giyar ba. Duk sun gudu a lokacin da suka ...
An kama wadannan mutane a unguwannin Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa da unguwar Hudebiyya, a sharada, jihar Kano.
Shi kan sa Kwamndan Hisbah din ya taba rike shugabancin bangaren Hisbah na zaratan kamen karuwai da kangararrun ‘yan mata ...
Kwamandan kungiyar Adamu Kasarawa ya bayyana haka a hira da yayi da BBC Hausa.
Wannan abin mamakin ya faru ne a Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge.
Yusuf ya ce gwamnati ta kafa dokar hana yin amfani da ababen hawa karfe 6 na safe zuwa 4 na ...