Kano: Kotu ta ja kunnen Hizba, bayan ta wanke kwamishinan da aka zarga da aikata masha’a
Nasiru Buba, mijin Tasleem Baba-Nabegu, wanda ya zargi matarsa da kwamishina Sankara da yin mu'amalar da ta saɓa wa shari'a.
Nasiru Buba, mijin Tasleem Baba-Nabegu, wanda ya zargi matarsa da kwamishina Sankara da yin mu'amalar da ta saɓa wa shari'a.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta bada sanarwar kama mawaƙi, ɗan ƙwalisa kuma kuma ɗan TikTok, wato Al’amin G-Fresh.
Ina rokon gafarar gwamna Yusuf Idan na bata masa rai, ko kuma na yi abinda bai ji daɗi ba, amma ...
Babban Kwamandan Hisbah na Jihar Kano, Aminu Daurawa, ya gode masu, kuma ya yi masu alƙawarin goyon bayan duk da ...
Mataimakin kwamandan hukumar Mujaheed Aminudeen-Abubakar ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Talata a garin Kano.
Kwamandan hukumar Hisbah na jihar Haruna Ibn-Sina ya sanar da haka wa manema labarai ranar Juma'a a hedikwatar hukumar dake ...
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa a ranar Alhamis ya kona giya da ta kwace a hannun wasu mutane a karamar ...
Gwamnan ya yaba da yadda Yan Hisban suke gudanar da aikin su inda yace za'a duba yiyuwar kara musu albashi.
Sai dai dakarun hukumar bata yi nasarar kama masu siyar da giyar ba. Duk sun gudu a lokacin da suka ...
An kama wadannan mutane a unguwannin Tudun Murtala dake karamar hukumar Nasarawa da unguwar Hudebiyya, a sharada, jihar Kano.