Hisbah ta kama wasu matasa ‘yan luwadi biyar a Kano
Shugaban rundunar Harun Ibn-Sina ya sanar da haka a wani takarda da kakakin rundunar Lawal Ibrahim ya saka hannu a ...
Shugaban rundunar Harun Ibn-Sina ya sanar da haka a wani takarda da kakakin rundunar Lawal Ibrahim ya saka hannu a ...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya nada sabbin shugabannin ma'aikatun jihar.
Taron inji shi ya hada jami’an Hisba, ‘yan sanda, SSS da sauran jami’an tsaro.
An tarkata yara da manya.
An kama mabaratan a hanyoyin Lodge Road, mahadar hanyar Magwan, Kwari, Katsina Road da Wapa.
Wata mabaraciya mai suna Batula ta ce duk da hanin idan ta matsu takan fito tayi baran na dan wani ...
Yanzu dai za’a kaisu kotu domin yanke musu tara da kuma hora su.