INA MATA MARUBATA, GA DAMA TA SAMU: Yadda za ki shiga gasar Hikayata ta 2022 ta BBC Hausa
Hikayata gasa ce ta ƙagaggun gajerun labarai wadda ke samar da dama ga mata marubuta, waɗanda ba su ƙware ba ...
Hikayata gasa ce ta ƙagaggun gajerun labarai wadda ke samar da dama ga mata marubuta, waɗanda ba su ƙware ba ...
Burina shine in yi rubutun da zai amfani jama'a. Labarin da za a rika tinkaho da shi a duk lokacin ...
Idan ba a manta ba BBC Hausa ta sanar da fara karbar labarai na gasar Hikayata da ta ke yi ...
A shekarar bara, Maryam Umar, daliba a jami'ar Usman Dan Fodio dake Sokoto ta zo na daya da labarin ta ...
Tauraruwar labarin mace ce mai juna biyu da mijinta ya kamu da cutar korona amma ya ƙi kai ta asibiti ...
Dole ne duk wani labari da za a turo da nufin shiga gasar Hikyata ya cika wadannan sharuddan
Safiya wadda 'yar asalin karamar hukumar Zariya ce ta yi nasara da labarin ta mai suna 'Maraici'.
Tauraruwar ta lashe gasar ne da labarinta mai suna 'Ya Mace.
A shekarar bara ne BBC ta sanar da gasar "Hikayata" ga marubuta mata su fafata.