Sakaci da shan maganin cututtukan dake kama al’aura na haddasa Kanjamau
Akan kamu da cutar sanyi ne ta hanyar jima’I, rashin tsaftace jiki musamman al’aura da amfani da bandaki mara tsafta.
Akan kamu da cutar sanyi ne ta hanyar jima’I, rashin tsaftace jiki musamman al’aura da amfani da bandaki mara tsafta.
Bincike ya nuna cewa duk shekara cutar na yin ajalin mutane miliyan 1.3.
Tsaftace muhalli musamman ban daki.