NAFDAC ta gargaɗi mutane da su nisanta kansu daga cin Ganda
Adeyeye ta kuma ce bisa ga rahoton bincike an shigo da fatun ne daga kasashen Lebanon da Turkey.
Adeyeye ta kuma ce bisa ga rahoton bincike an shigo da fatun ne daga kasashen Lebanon da Turkey.
Wayar da kan ma'aurata ne mafita - Gidauniyar Bill da Melinda Gates
Wadanda masu garkuwan suka yi garkuwa da sun hada da Dr Akawu, Halima Malam, da Rabi Dogo.
A karshe Adewole ya yi kira ga JOHESU da su hakura su janye yajin aikin.
Ya ce akalla mutane 4480 ne ka kan wannan siradi.
Rashin aikin sa ‘Insulin’ yadda ya kamata ne ya ke sa a kamu da cutar siga.
Rashin tsaftace muhali musamman abinci da ambaliyar ruwan da akayi a jihar ne yayi sanadiyyar yaduwar cutar.
‘’Na gode da addu’o’in da Musulmai da Kiristoci su ka yi ta yi mini.
Hanyoyi 6 domin samun kariya daga cutar daji
Mairo ta yi bayanin cewa kasashen Najeriya, Pakistan da Afghanistan ne kadai suka rage basu gama kakkabe cutar a kasashensu ...