Kotu ta jadddada wa INEC karfin iko soke jam’iyyun da suka kasa tabuka komai lokacin zabe
HDP ce ta Kai kara ta nemi a hana INEC soke ta da ma sauran wasu jam'iyyu da ta soke.