‘Yan bindiga sun kashe sarkin GyanGyan, Muhammed Suleiman a gidansa byMohammed Lere September 29, 2017 0 'Yan bindigan sun shigo unguwar ne da karfe 1 na safiyar Juma'a.