Ina rokon hasalallun ‘yan jam’iyyar APC kada su yi mana Zagon Kasa a jihar Barno – Kashim Shettima
Shettima ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da Kamfen din Jam'iyyar APC da aka yia agarin Maiduguri.
Shettima ya bayyana haka ne a wajen taron kaddamar da Kamfen din Jam'iyyar APC da aka yia agarin Maiduguri.
Kananan hukumomin sun hada da Jere, Konduga, Mafa, Biu, Hawul da Shani.