TSAKANIN GANDUJE DA KWANKWASO: Za mu hukunta wanda ke da hannu a rikicin ranar hawan Daushe – Yan sanda byMohammed Lere September 26, 2017 Sarki Sanusi yayi kira ga yan siyasa da su kwabi magoya bayan su.