Mun baiwa jami’an tsaro damar su murkushe duk wanda ke shirya zanga-zanga a Barno, zanga-zanga ta saka mu halin da muke yanzu- Zulum
Zulum ya ce tuni har an kama wadanda ake zargi da shirya wannan zanga-zanga.
Zulum ya ce tuni har an kama wadanda ake zargi da shirya wannan zanga-zanga.