Buhari, Amurka da Kungiyar Amnesty sun yi tir da harin Mubi
Amurka ta kuma aika da ta’aziyya ga daukacin ‘yan Najeriya da kuma iyalin wadanda aka kashe.
Amurka ta kuma aika da ta’aziyya ga daukacin ‘yan Najeriya da kuma iyalin wadanda aka kashe.
Majalisar ta ce za ta kafa wata kwamiti domin binciken yawan yamutsi da ake samu tsakanin jami'an tsaron kasar nan.
Mista Adenipekun ya ce daga cikin mutane 135,945 da suka yi rajistar rubuta jarabawar, 133,223 kadai suka rubuta jarabawar.
Ga masu son shiga aikin soja, koyon wadannan yarukan zai zama hanya mai saurin a dauke shi aiki.
Bukola Saraki ne ya bayyana haka a ranar Talata, inda ya ce za a fara zaman a ranar 28 Ga ...
Sama da likitoci 100 sun ajiye aiki a Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ibadan a wanan shekara.
Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe ya yi murabus.
“An kira karamin sakin layi na 2, a matsayin na 3.” Kenan na 3 aka rubuta, maimakon na 2.
Wani matashi dauke da bam ne ya tada ta a wani masallaci, daidai ana sallar asuba.
Yanzu za a hada magungunan waje daya domin yin amfani da shi.