ZABEN EKITI: ’Yan sanda za su guntule hannayen barawon akwatin zabe
Idan kuma ka saci akwatu ka nemi shekawa a guje, za mu ragargaza maka kafafu kawai.
Idan kuma ka saci akwatu ka nemi shekawa a guje, za mu ragargaza maka kafafu kawai.
Haka wata ganau, kudiyar wadda aka kashe din, mai suna Elizebeth Bassey ta bayyana.
Tiyagas din da aka rika jefawa ya sa tilas Fayose ya yi sauri ya koma cikin ofis
An rufe wuraren ajiya 21 q Kano.
A yanzu dai mutane 1,500 ne ke dauke da cutar sannan mutane 25 sun rasa rayukansu sanadiyyar kamuwa da cutar.
Ya roki mutanen jihar Abia da su basu goyon baya su cimma wannan buri nasu.
Dan wasan Barcelona, Umtiti ne ta jefa wa Belgium kwallo dayan da ya makale har karshen wasa.
A wannan lokacin duk sanda na ziyarce ta nakan bata kyautan Naira 1000 zuwa 2,000.
PREMIUM TIMES ta hakkake cewa an kwarmata wa Kemi wasikar da jaridar ta aika hedikwatar NYSC a ranar 1Ga Yuni, ...
WHO ta kuma bayyana cewa mutane za su iya inganta kiwon lafiyar su ta hanyar cin ganyayyakin da ake ci ...