Ba mu yi mamakin ficewar Hafiz Abubakar daga APC ba – gwamnatin Kano
Ya je can ya bi kwankwaso.
Ya je can ya bi kwankwaso.
Jin haka ke da wuya sai mu kuma muka fantsama farautar wadannan mutane.
Mata da suka kamu da wannan cutar mazajen su ne ke fara ganowa kafin mu likitoci mu sani.
Ruwan inji Adeyemi, ya malala musu ne daga kan wani tsauni ba zato ba tsammani.
Agujiobi ya ce ma’aikatar su ta fara gudanar da bincike domin gano tushen bullowar cutar.
" Ina mai tabbatar muku babu wanda ya yi wa sanata Shehu Sani alkawarin tikiti.
Idris ya ce ba shi da masaniyar za a kai mamayar, ba a umarce shi ba kuma ba a tura ...
Sani Sidi ya mika takardar ne a ofishin Jam'iyyar PDP dake Kaduna.
Jim kadan bayan sun bayyana ne fa Osinbajo ya fatattake shi.
Gwamna Udom Emmanuel wanda ke gwamnan dan kabilar su Akpabio ne, shi ma bai bi sanatan zuwa APC ba.