Askarawan Najeriya sun ceto mutane 30 da Boko Haram ta yi garkuwa da su
Kakakin rundunar sojin Najeriya Sani Usman ne ya sanar da haka ranar Talata a jihar Borno
Kakakin rundunar sojin Najeriya Sani Usman ne ya sanar da haka ranar Talata a jihar Borno
Dukkan su biyu sun nemi a fadi wa duniya abin da suka yi amma ba a yi ba.
Sanatan ya bayyyana wannan shawara ce tasa yayin da Majalisar Dattawa ke zaman muhawara a kan kasafin 2018.
Buhari yayi ma yankin Arewa Maso Gabas komai.
Ana zargin ta karkatar da kudi naira milyan 57 daga asusun Aso Savings and Loans.
“Abin da mu ke kokarinn yi shi ne kada mu kara farashin kudin harken lantarki a yanzu tukunna.”
Za a siyo jirgin daga Kasar Canada ne.
El-Rufai ya ce Kaduna da Kano basu da wannan matsala na rashin biyan Albashi.
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.
Ya kamata gwamnati ta ware kashi 1 na kudade da take samu duk shekara wa fannin Kiwon lafiya