El-Rufai ya naɗa Madakin Lere, Suleiman Umaru sabon Sarkin Lere
Mai baiwa gwamnan jihar Kaduna shawara kan harkokin yaɗa labarai Muyiwa Adekeye ya sanar da naɗin a wata sanarwa da ...
Mai baiwa gwamnan jihar Kaduna shawara kan harkokin yaɗa labarai Muyiwa Adekeye ya sanar da naɗin a wata sanarwa da ...
Shugaban Kungiyar na Jihar Lagos, Miftahuddeen Thanni ne ya sanar da haka a ranar Talata a Lagos, cikin wata sanarwa ...
NAFDAC ta ce kamfanin zata iya ci gaba da ayyukanta tunda an gane tsaftar ruwan.
Kotun ta yanke musu hukuncin zaman kurkuku har na tsawon watani shida.
Arabi ya ce an ware wa asibitin kasafin naira bilyan 1.03 a 2018.
An kama matar mai suna Asia Rita a Magama da ke kan iyakar Karamar Hukumar Jibiya da Jamhuriyar Nijar.
Za mu zage damtse wajen wayar da kan mutane musamman iyaye kan mahimmancin yi wa ya'yan su allurar rigakafi.
Tsohon gwamnan jihar Kebbi, Saidu Dakingari ya canza sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Tare da tsohon gwamnan a wannan ...
Adamu ya kamala fim dinsa na gwaska da yafi kowa ce fim da aka taba yi a farfajiyar Kannywood tsada.
Saboda haka wannan abu da muka fara abu ne Mai kyau Kuma sannu a hankali zamu Kai ga nasara.