Uba Sani ya sha alwashin bi wa Almajirin da malamin sa ya kusa kashe wa da duka a Neja, ya ce ‘sai inda karfin sa ya kare wajen bi masa hakki’
Gwamnan Kaduna Uba Sani ya sha alwashin bi wa Almajirin da malamin sa ya kusa kashe shi da duka saboda ...