KORONA: An samu karin mutum 571, mutum 13,447 sun warke daga cikin mutum 32,558 da suka kamu a Najeriya
Wasu kwararrun likitoci dake a kasar UK sun shaida cewa sinadarin ‘Vitamin D’ baya warkar da cutar coronavirus.
Wasu kwararrun likitoci dake a kasar UK sun shaida cewa sinadarin ‘Vitamin D’ baya warkar da cutar coronavirus.
An dage zaman sauraren shari'ar Onnoghen a CCT sai yadda ta yiwu
Za a gudanar da taron gangami domin kawar da Zazzabin Lassa a Abuja
Ya ce sun kwashi makamai da dama tare da baburan hawa biyu daga mabuyar Boko Haram din.
Mun ki mutanen da suka sami rauni asibitin koyar wa na Jami'ar Ahmadu Abello dake Zariya.
Chimela ya bayyana cewa yau watanni shida kenan gwamnati ta kasa cika wadannan alkawara da ta dauka.
Mutane uku ne suka mutu a harin, sannan wasu 17 sun jikkata.
Gwamnan ne ya bayyana haka yayin da ya ke kaddamar da kwamiti na musamman da zai kula da aikin ciyar ...