Shugaba Tinubu ya sauka Ćasar Saudiyya, don halartar taron shugabannin kasashen musulunci da na larabawa
Bayan kammala taron, shugaban Ćasa Tinubu zai dawo gida Najeriya inda zai sauka a babban birnin tarayya Abuja.
Bayan kammala taron, shugaban Ćasa Tinubu zai dawo gida Najeriya inda zai sauka a babban birnin tarayya Abuja.
Ćangote ya bayyana haka a ranar Lahadi a Legas, lokacin da yake zagayen gani-da-ido tare da manema labarai a matatar.
Kafin hakan dai ana alakanta dan wasan da burin komawarsa kungiyyar tun kafin a fara gasar Kofin Euro 2024.
Temitope ya ce Bobirisky bayan ya ga bidiyon a ofishin su ya amsa laifukan da ake zargin sa da su.
Adeoye ya ce dakarun sun kama wadannan mutane a maboyar su dake dajin Igboji inda anan suka kashe mahara biyu.
SSS dai sun shigar da Ćarar neman sammacin kama Emefiele a wasiĆar da su ka aika wa Babbar Kotun Tarayya, ...
Damilola ta ce wata rana ta fita yin cefane inda bayan da ta dawo ta iske kayanta a waje wasu ...
Ikponmwosa mai shekaru 31 ya ce ya fada hannun wadannan mutane a loka in da ya nemi ficewa daga Najeria ...
zamanin da ire-iren wadannan cututtuka kan kama manyan mutane ne wato wadanda suka tsufa
Wasu tsitaru daga Hadeja suka nuna goyon baya ga Sarki Tukur, amma dakarun Yusufawa suka murkushe su.