Yadda Gwamnatin Najeriya za ta tallafa wa kasuwancin amfanin gona – Masana byAshafa Murnai August 9, 2019 Cikin kayan gonar da za a karfafa sun hada masara da waken soya da sauran su.