Boko Haram sun kashe manoman shinkafa sama da 40 a gonakin su ranar Asabara jihar Barno
Akalla manoman shinkafa sama da 40 wasu mahara da ake zaton Boko Haram ne suka yi wa kisan gilla a ...
Akalla manoman shinkafa sama da 40 wasu mahara da ake zaton Boko Haram ne suka yi wa kisan gilla a ...
Rouhani ya ce wannan maganar banza ne domin Khomenei ma bashi da asusun ajiya a wani bankin kasar waje.
Yankin Arewa ta Tsakiya na da kashi 31 bisa 100 na wadanda ba su ajiyar kudi a banki.
Jami’in ma’aikatar kiwon lafiya na jihar Kebbi Assad Hassan ya bayyana cewa mutane shida sun kamu da zazzabin Lassa.
Adebayo na daya daga cikin ‘yan jaridar da aka tantance su sa-idon dauko labarai a jihar Sokoto.
A zaben shugaban kasa na 2015 a Jihar Barno aka kulla tuggun.
Babban abin da za ka yi wa abokinka, shine ka zama abokinsa.
PDP ta ce gwamnatin APC gwamnatin Zuki ta malle ne.
Wadanda muka kashe sun 'yan Boko Haram ne.
Saboda EFCC ita kadai ba ta iya kawar cin hanci ita kadai