Kafa ‘Yan sandan jihohi; BA CINYA BA, KAFAR BAYA! Daga Hassan Ringim
A gaskiya idan har za ayi duba na tsanaki da nutsuwa dangane da wannan lamari, dole a dakatar da batun.
A gaskiya idan har za ayi duba na tsanaki da nutsuwa dangane da wannan lamari, dole a dakatar da batun.
Buhari dai asali ma bai yarda da tsarin mulkin farar hula ba, saboda zargin rashawa da karya doka.