Masu garkuwa da mutane sun sako sarkin Ikulu byAisha Yusufu January 12, 2018 0 An sako Yohanna batare da ya sami rauni a jikin sa ba sannan tuni ya koma wajen iyalan sa.