Babu wanda ya yi wa Shehu Sani alkawarin Kujerar sanata a PDP – Jam’iyyar PDP byAisha Yusufu August 7, 2018 0 " Ina mai tabbatar muku babu wanda ya yi wa sanata Shehu Sani alkawarin tikiti.