CUWA-CUWA: An kori ‘yan sanda 9, an rage wa 6 mukami byAshafa Murnai April 10, 2019 0 Hukumar Kula Da Ladabtar Da 'Yan Sanda Ta Kasa (PSC), ta kori wasu manyan jami'an 'yan sanda 9.