SANKARAU: Sama da mutane 280 ne suka rasa rayukansu a kasa Najeria zuwa yanzu byPremium Times Hausa March 30, 2017 Jihar zamfara ce ta ke da yawan wadanda suka rasu a dalilin cutar