Rasuwar Alh. Aminu Idris Daura, babban rashi ne ga jihar Katsina, Daga Hassana Dalhat
Dubban mutane ne suka halarci jana’izar inda har yanzu ana karbar gaisuwa a gidan mamacin dake Unguwar Tudun Wada, Katsina.
Dubban mutane ne suka halarci jana’izar inda har yanzu ana karbar gaisuwa a gidan mamacin dake Unguwar Tudun Wada, Katsina.
Hashiru Aminu dan asalin jihar Katsina kuma babban ma’aikacine a kamfinin CISCO. A wata hira ta musamman da yayi da ...